Codedwap

Sakon Shaikh Zakzaky Ga Buhari Da Elrufa'i

  • Uploaded on 2 Mei 2018

    Wannan audio din jawabin Jagoran Harkar Musulunci (Islamic Movement in Nigeria) ne, Shaikh Ibraheem Zakzaky a yayin da suka yi waya da babban dansa mai suna Muhammad Zakzaky a ranar Laraba 2/5/2018.

    A ciki Shaikh Zakzaky ya yi magana a kan irin nau'in zaluncin da gwamnatin Nigeria ta masa da yadda ya zama hakan wata kwangila ce da suka karbo daga Saudi-Arabia.

    #FreeZakzaky

    Channel Saifullahi M Kabir

Codedwap

TAGS:

Youtube Hatena . Webry . bd . Tripod . Addto . So-net . Gamer . Google+ . images . ucz . hawaii . nla . dot . bts . ed . dhs . weather