Codedwap

Labaran Talabijin na 23/05/18

  • Uploaded on 23 Mei 2018

    Rahotanni daga Najeriya sun ce an sace akalla mutane 45 a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna.
    Rikicin diplomasiyya na dada kamari tsakanin Amirka da Venezuela bayan sake zaben shugaba Nicolas Maduro.
    Yayin da Liverpool ke kokarin kafa bajinta a gasar cin kofin zakarun Turai, BBC ta leka kauyen tauraron dan wasanta na Masar, Mo Salah.

    Channel BBC News Hausa

Codedwap

Download Links

TAGS:

Youtube Hatena . Webry . bd . Tripod . Addto . So-net . Gamer . Google+ . images . ucz . hawaii . nla . dot . bts . ed . dhs . weather