Codedwap

Labaran Talabijin na 11/05/2017

  • Uploaded on 11 Mei 2017

    Shugaban kungiyar iyayen yaran Chibok, ya ce kowa da kowa a garin yana murna, bayan 'yan Boko Haram sun sako 82 daga cikin 'yan matan da suka ce, shekaru 3 da suka wuce. BBC ta yi hira ta musamman da wasu tsaffin mayakan IS 'yan asalin kasashen Turai, wadanda yanzu ke son komawa gida. Sai dai ba a marhabin da su. Masana kimiyya a nan Burtaniya kuma, sun ce yanzu masu fama da cutar HIV, za su iya tsammanin tsawon rayuwa daidai da sauran al'umma.

    Channel BBC News Hausa

Codedwap

Download Links

TAGS:

You Might Also Like

Youtube Hatena . Webry . bd . Tripod . Addto . So-net . Gamer . Google+ . images . ucz . hawaii . nla . dot . bts . ed . dhs . weather