Codedwap

Dadin Kowa EP 107

  • Uploaded on 9 Feb 2017

    Allah Ya tarfawa garin su Madina nono. Su Hauwa kuwa ba su ga tsuntsu balle tarko domin can suka dangana ga ‘yansanda. Delu Cogal ta tayar da kayar baya don ganin sai Mal. Kabiru ya cika mata burinta. Dantani kuwa tafiya tayi nisa, amma anya babu wani daurin boye tsakaninsa da Mal. Hassan? Badaru danlelen Baraka, har ta fara dorashi kan hanya a yayin da Mal. Kabiru ya canza taku dangane da rigimar da ke wakana a gidansa. Rambo kuwa ya ga ta kansa.

    Channel AREWA24

Codedwap

Download Links

TAGS:

Youtube Hatena . Webry . bd . Tripod . Addto . So-net . Gamer . Google+ . images . ucz . hawaii . nla . dot . bts . ed . dhs . weather