Codedwap

Dadin Kowa EP 106

  • Uploaded on 2 Feb 2017

    A cikin shirin Dadin Kowa, kashi na 106
    A dai dai lokacin da taci gaba da kokarin komawa makaranta, Gimbiya ta shiga wani mawuyacin halin tsaka mai wuya sanadiyar zargin da ake yi mata na sace kudin Mal. Kabiru....Me ya faru lokacin da Delu Cogal ta yi takakkiya zuwa gidan Mal. Kabiru?
    Me Gimbiya ta yi don kare kanta daga zargin da ake yi mata?

    Channel AREWA24

Codedwap

Download Links

TAGS:

Youtube Hatena . Webry . bd . Tripod . Addto . So-net . Gamer . Google+ . images . ucz . hawaii . nla . dot . bts . ed . dhs . weather