Codedwap

Dadin Kowa EP 102

  • Uploaded on 6 Jan 2017

    KANWA TA KAR TSAMI
    An raba gado, su Hauwa sun kama tasu hanyar. Ranar daurin auren Nazir ta zo. Malam Kabiru ya shagala da tattauna kudin sadakin da zai biya wajen auren Delu Cogal. An ja kunnen Haidar akan Gimbiya a gidansu, a yayin da Gimbiya ta shiga wani sabon farin ckin. Asirin Malam Kabiru ya tonu.

    Channel AREWA24

Codedwap

Download Links

TAGS:

Youtube Hatena . Webry . bd . Tripod . Addto . So-net . Gamer . Google+ . images . ucz . hawaii . nla . dot . bts . ed . dhs . weather