Codedwap

An bude taron kungiyar G20 a Argentina

  • Uploaded on 30 Nov 2018

    **Shugabannin kungiyar G20 sun hallara a Argentina domin taronsu. Sabanin ra'ayi tsakaninsu a kan batutuwa daban-daban na barazanar mamaye ajendar taron.
    **BBC ta yi hira ta musamman da tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, wanda ya wallafa wani litaffi a kwanan nan, wanda ake ta muhawara a kai.
    **Latvia kuma na kan hanyar samar da wani karamin jirgin sama maras matuki da zai iya wanke gine-gine da kuma kashe gobara.

    Channel BBC News Hausa

Codedwap

Download Links

TAGS:

Youtube Hatena . Webry . bd . Tripod . Addto . So-net . Gamer . Google+ . images . ucz . hawaii . nla . dot . bts . ed . dhs . weather