Codedwap

Labaran BBC Hausa 14/06/2019: Amurka ta zargi Iran da harin Jiragen ruwa

  • Uploaded on 14 Jun 2019

    ***Amirka ta fitar da bidiyo da ta ce ya nuna Iran ce ta hari jiragen daukar mai a tekun Oman.
    ***Hukumar lafiya ta duniya ta ce annobar Ebola a gabashin Kongo, ba matsala ce ta gaggawa da ta shafi kasashen duniya ba.
    ***Shugabannin mulkin sojan Sudan sun furta cewa, su ne suka bada umurnin a kai farmakin da ya janyo hallakar masu zanga zangar lumana fiye da dari a kwanan baya.

    Channel BBC News Hausa

Codedwap

Download Links

TAGS:

Youtube Hatena . Webry . bd . Tripod . Addto . So-net . Gamer . Google+ . images . ucz . hawaii . nla . dot . bts . ed . dhs . weather